Skip to main content

Posts

hausa novels

khaleel page 11&12

ADMIN ABDOOL *KHALEEL* πŸŽ€ πŸŽ€ πŸŽ€ πŸŽ€ πŸŽ€ sept. 2017 πŸ’Ž PAGE ✍🏻 ✍🏻 11&12 ✍🏻 ✍🏻 Duk da ba kalaman soyayya ya cika Hanifah din da su ba, sai dai idan ka nutsu a cikin kalamansa zaka fahimci kwantaciyyar kauna mai sanyi da ratsa da zuciya cikin kalaman nasa. Abinka ga yarinta sam Hanifah bata fahimtar karatunsa, ita har gundurarta ma yakeyi, Ammi kallonta kawai takeyi amma ta dade da fahimtar inda Khaleel ya dosa, kawai dai bataso tayi masa shishigi tana so ta kara tabbatar da zarginta tukunna, idan har hakan ne, to ta tabbatar data fi kowa farin ciki, don ta yadda da tarbiyyar Khaleel dari bisa dari, kuma ta tabbata zai kula da Hanifah tare da dora ta kan turba ta addinin islama, duba da yadda Khaleel ya ke da riko da addini abin yana matukar burge ta, idan har baya komai tofa zata iske sa yana sauraron karatun alkur'ani mai girma a cikin wayarsa, ko kuma yana karantawa, banda sauran litattafan addinin da ya iya sosai, sheyas...

Latest Posts

KHALEEL PAGE 7&8

khaleel page 5&6

KHALEEL PAGE 3&4

KHALEEL PAGE 1&2

mijinki ko mijina page 1

sadauki page 1

notification